Madawwami
Appearance
Madawwami Madawwami (help·info) Kalmar na nufin abu da ke zama na har abada ba tare da ya ƙare ba, musamman nuni ga Allah ubangiji madawwami shi kaɗai. [1] [2]
- Suna jam'i. Madawwamai
Misalai
[gyarawa]- musulinci yayi alƙawarin rayuwa ta har abada a aljanna madawwama.
- Duniya ba madawwama ba ce.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Eternal
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=eternal