Mikiya

Daga Wiktionary

MikiyaAbout this soundMikiya  wani babban tsuntsune daya ke dauke da siffofin irin ta tsuntsaye (tana da siffa irin ta tantabara) sannan tana da tsinin baki,farcen ta manya ne sosai baka mar na sauran dabbobi ba.takan tashi sosai, sannan takan hangen duk nisan abin faruta a yayin da zata kai hari a gare shi.

Dabi'ar miliyan=[gyarawa]

Nisan daya ke tsakanin ta da abin farauta. Lafiya abin farauta. Abinda yake kewaye da abin da za tace. [1][2]

Misalai[gyarawa]

  • Mikiya mai hangen nesa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.201. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,199