Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).

Rajistoci ayyuka
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)
  • 13:49, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Masassaki (Created page with "'''Masassaki''' {{Audio|Masassaki.ogg|Masassaki}} Kalmar tana nuni ga mutun wanda sana’arsa hadawa da gyaran abubuwa na Katako. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=carpenter</ref> ==Misalai== * Masassaki ya hada kujeru masu kawa da kyawu * Akaiwa masassaki ya gyara kujerun ==Fassara== * Turanci: '''Carpenter''' == Manazarta == Category...")
  • 13:48, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Masani (Created page with "'''Masani''' {{Audio|Masani.ogg|Masani}} Mutun mai bincike da nazari akan ilmin wani fannin ilimi ko darasi mai zurfi,musamman a jami’a.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scholar</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Masana ==Misalai== * Malamin masanin tarihi * An jefawa masani linzamin bincike akan yaduwan cututtuka ==Fassara== * Turanci:...")
  • 13:48, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Masaba (Created page with "'''Masaba''' {{Audio|Masaba.ogg|Masaba}} Gudumar da mekeri ko makera ke amfani da ita a wajen aikinsu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Masabai ==Misalai== * Makeri ya bugawa karfen masaba da karfi * Aiki da masaba sai Makeri ==Fassara== * Turanci: '''Blacksmith hammer''' == Manazarta == Category:Suna Category:Kayan Aiki")
  • 13:47, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marubuci (Created page with "'''Marubuci''' {{Audio|Marubuci.ogg|Marubuci}} Mutum wanda ke rubuta takardu ko mukaloli don wallafawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=marubuci</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Marubuta ==Misalai== * Farfesa kuma Marubuci * Malami na Marubuci ne da ya wallafawa takardu akan kiwon lafiya ==Fassara== * Turanci: '''Writer''' == Manaza...")
  • 13:47, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marmaro (Created page with "'''Marmaro''' {{Audio|Marmar.ogg|Marmar}} Ruwa dake fita ko bubbugowa daga dutse ko waje mai duwatsu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Mun sha Ruwan Marmaro a Tanzaniya * Masu yawon bude ido sun ziyarci yankin Marmaro dake jihar Ogun == Manazarta == Category:Suna Category:Waje")
  • 13:46, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marsa (Created page with "'''Marsa''' {{Audio|Marsa.ogg|Marsa}} Wani irin dogon goro mai kyau matuka.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Goron da kawu ya kawo marsa sa ce mai kyau * Tsohon bai cin goro in marsa ba ==Fassara== * Turanci: '''Large kolanuts''' == Manazarta == Category:Suna Category:Shuka")
  • 13:46, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marmar (Created page with "'''Marmar''' {{Audio|Marmar.ogg|Marmar}} mutun wanda ya iya fari da ido mai Kama zuciya ta hanyar amfani da juyawa da fatsi da idan.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blinking</ref> ==Misalai== * Saude tana wa sarki Mamar da ido don shaukin so * Marmar sai yan mata adon gari ==Fassara== * Turanci: '''Blinking''' == Manazarta == Category:Aiki")
  • 13:45, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Markada (Created page with "'''Markada''' {{Audio|Markada.ogg|Markada}} Kalmar na nufin sanya abu ya zamanto kananu ya zama ya nike zuwa gari ta hanyar amfani da abu mai karfi ana nikawa a kasa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Rabi ta Markada gero da dutse * Waken suyan ya markada a Kasa ==Fassara== * Turanci: '''Grind''' == Manazarta == Category:Aiki")
  • 13:45, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Mariri (Created page with "'''Mariri''' {{Audio|Mariri.ogg|Mariri}} babban dabba na jinsin Barewa mai bakaken layuka a fuska da kafafu da dogon kaho, anfi samun shi a kasashen masu zafi na afirka da yankin Larabawa.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Munga mariri a gidan Zoo na Kano * Mariri nada matukar kyawu ==Fassara== * Turanci: '''White oryx''' == Manazarta == Category:Suna Category:Dabbobin Da...")
  • 13:44, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marini (Created page with "'''Marini''' {{Audio|Marini.ogg|Marini}} Marini wanda yake sana’arsa canza launin kaya ko tufafi ta hanyar amfani da sinadari mai ruwa-ruwa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Marini ya rina hula ta ta koma launin baki * Kayannan marini ya maida su farare haka ==Fassara== * Turanci: '''Dyer''' == Manazarta == Category:Suna Category:Sana’a")
  • 13:44, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marili (Created page with "'''Marili''' {{Audio|Marili.ogg|Marili}} Marili mutun wanda yasamu nakasa sanadiyyar ko daya doguwar jinya na wani ciwo. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Marillai ==Misalai== * Ta zama marilla saboda jinyar ciwon kwakwalwa * Tambai marili me ==Fassara== * Turanci: '''Disable from prolong illness''' == Manazarta == Category:Suna Category:Cuta")
  • 13:43, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Mariki (Created page with "'''Mariki''' {{Audio|Mariki.ogg|Mariki}} Wanda doka ta baiwa dama da hurumin kula da wanda bai kai ya kula da kansa ba,kamar yara da iyayensu sun rasu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Kawu na ya tsaye a matsayin mariki na * Larai tana amatsayin mariki na marayu hamsin da ke karkashin gidauniyarta ==Fassara== * Turanci: '''Guardian''' '''Mariki''' {{Audio|Marikii.ogg|Mariki}} Sashe na a...")
  • 13:42, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marga (Created page with "'''Marga''' {{Audio|Marga.ogg|Marga}} Wata irin shuka dake kawata muhalli mai fure masu kyawu, anfi saninta da gama-fada. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Sarki ya dasa marga a muhallin fadarsa baki daya * Fure na marga na sanya a lambu ta ==Fassara== * Turanci: '''Cassia tree''' == Manazarta == Category:Suna Category:Shuka")
  • 13:42, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Marawwa (Created page with "'''Marawwa''' {{Audio|Marawwa.ogg|Marawwa}} Nunawa wa mutum ko abu dattako tare da karramawa da mutuntawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Balaraba mace ce mai marawwa * Habu ga hali ga Marawwa ==Fassara== * Turanci: '''Respectfulness''' == Manazarta == Category:Halayya")
  • 12:48, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Gatsal-gatsal (Created page with "'''Gatsal-gatsal''' {{Audio|Gatsal-gatsal.ogg|Gatsal-gatsal}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin mutumin da zai yi magana ba tare da ya duba maganar ba.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,70</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,91</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,64</ref> ==Misalai== *Mutumin nan fa bai duba maganar kaf...")
  • 12:48, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Hani'an (Created page with "'''Hani'an''' {{Audio|Hani'an.ogg|'''Hani'an'''}}dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin ƙoshi ma'ana mutumin daci abinci ya ƙoshi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,32</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,61</ref> ==Misalai== *Yau ai naci abinci sosai har sai da nayi hani'an ==Asali==...")
  • 12:47, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Fakiri (Created page with "'''Faƙiri''' {{Audio|Fakiri.ogg|Fakiri}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin matalauci ne ma'ana wanda bai da kuɗi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,89</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81</ref> ==Misalai== *Ina tausayin mutumin nan domin faƙiri ne ==Fassar...")
  • 12:46, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Falsafa (Created page with "'''Falsafa''' {{Audio|Falsafa.ogg|Falsafa}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin mai hangen nesa.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,108</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,111</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,92</ref> ==Misalai== *Lallai mutumin nan yana da falsafa *Yanzu fa sai mun samo mai falsafa a wannan fanni ==Asa...")
  • 12:45, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dan-Shayi (Created page with "'''Dan-shayi''' {{Audio|Dan-shayi.ogg|'''Dan-shayi'''}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin ɗan kaciya.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,71</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,63</ref> ==Misalai== *Ai yaron nan an mashi kaciya *Yanzu ka zama ɗan shayi ==Manazarta== Category:Sunan")
  • 12:44, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dan-kaka (Created page with "'''Ɗan-kaka''' {{Audio|Dan-kaka.ogg|Ɗan-kaka}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna yaron da ya taso a gaban kakan shi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,81</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,78</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,68</ref> == Misali == * Wan nan yaron ya cika wauta kaman goyon kaka * Gaskiya ɗan kakan...")
  • 12:44, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Duri (Created page with "'''Duri''' {{Audio|Duri01.ogg|Duri}} na nufin gaban mace ko ace farji.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,117</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,92</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,98</ref> == Misali == *Ana haihuwa ne ta duri == Manazarta == Category:Sashen Jiki")
  • 12:43, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Duna (Created page with "'''Duna''' {{Audio|Duna01.ogg|Duna}} dai ya kasance wata kalmace wadda ake nufin baki<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,27</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,20</ref> == Misali == * Gaskiya wannan mutumin duna ne na gaske == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:43, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dogarai (Created page with "'''Dogarai''' {{Audio|Dogarai.ogg|'''Dogarai'''}} dai sun kasance wasu mutane ne wadanda suke gadin sarki. <ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,51</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,61</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref> == Misali == * Nake shiga fadar sarki amma dogaran shi sun hana ni na Gandhi == Manazarta == Categor...")
  • 12:42, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dodo-kodi (Created page with "'''Dodon-koɗi''' {{Audio|Dodon-kodi.ogg|Dodon-kodi}} ya kasance wani nau'i ne na halitta wanda mafi yawansu ana samun su ne wajen da akwai sanshi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,78</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81</ref> == Misali == * Na samu labarin John yana siyan dodon-koɗi ==F...")
  • 12:40, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Cukwi (Created page with "'''Cukwi''' {{Audio|Cukwi.ogg|Cukwi}} dai ya kasance wani magi ne wanda ake yin abinci dashi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,81</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,78</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,80</ref> == Misali == * Gaskiya abincin nan sai an ƙara mashi cukwai ɗin nan * Yanzu fa cukwa yayi wuya ba'a samun shi sosai...")
  • 12:28, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Cuku-cuku (Created page with "'''Cuku-cuku''' dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna mutum mai aiki tukuru domin ya samu wani abu ko kuma ace ya samu kuɗin da zai siya wani abu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,45</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,51</ref> == Misali == * Gaskiya ina ganin ƙoƙarin wannan mutumin...")
  • 12:26, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Caba-caba (Created page with "'''Caɓa-caɓa''' dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin abin ya ɓata ma mutum jiki musamman ƙuraje.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,43</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,50</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,39</ref> == Misali == * Gaskiya wannan ƙurajen duk yama Khadijah caɓa-csɓa a fuskarta == Manazarta == Cate...")
  • 12:25, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Gaba-gaba (Created page with "'''Gaba-gaba''' dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna yaro ko ace mutum wanda ya ke da saurin girma.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,72</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,70</ref> == Misali == * Gaskiya wannan yaron girman ɓaga-ɓaga yayi == Manazarta == Category:Yanayi")
  • 12:24, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Budu-budu (Created page with "'''Buɗu-buɗu''' dai ta kasance wata kalmace wadda take nufin ƙura ko kuma ace sanyi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,39</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,40</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,41</ref> == Misali == * Gaskiya kullun naje wajen aiki sai nayi buɗu-ɓudu * Bazan iya zuwa ko ina ba yanzu dan duk nayi buɗu-ɓud...")
  • 12:23, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dakta (Created page with "'''Dakta''' {{Audio|Dakta.ogg|Dakta}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin likita ne ko kuma wanda yake da shaidar karatu na dakta.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,58</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,39</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,31</ref> * Wannan mutumin ya kai dakta a karatun sa * Ina gan...")
  • 12:22, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Anci (Created page with "'''Anci'''{{Audio|Anci01.ogg|Anci}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cin abu musamman abinci ko wani abun daban.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,60</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,61</ref> == Misali == * Ancin ye ma Zubairu kuɗin shi == Manazarta == Category:Kalma")
  • 12:21, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Almajiranci (Created page with "'''Almajiranci''' {{Audio|Almajiranci.ogg|Almajiranci}} dai ya kasance wata kalmace da take nuna mutumin da aka tura shi karatun allo a wani gari.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,55</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,42</ref> == Misali == * Almajiranci za'a tura ka Jigawa * Ai sadiq ya daw...")
  • 12:20, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Ainin (Created page with "'''Ainin''' {{Audio|Ainin.ogg|Ainin}} na nufin abu na asali ko na gaske<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Ainihi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yasha wahala a fadansu da Audu ainin ==Fassara== '''Turanci''':Real ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 12:19, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Abiyo (Created page with "'''Abiyo''' {{Audio|Abiyo.ogg|Abiyo}} dai ta kasance wata kalmace da ake nufin bin abu ko kuma ace kabi abu <ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,66</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,62</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,69</ref> == Misali == * Ai jiya an biyo Abdul da kyar ya tsira * Amma kasan ana biyo mutum muddin ka biyo hanya...")
  • 12:16, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Barbarci (Created page with "'''Barbarci''' {{Audio|Barbarci.ogg|Barbarci}} ko ace babar-bare dai ya kasance wani yare ne da suke a Maiduguri == Misali == * Mutumin nan fah barbarci yake yi * Gaskiya babar-baren nan ya cika fusata da sauri *")
  • 12:14, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Bafillace (Created page with "'''Bafillace ''' {{Audio|Bafillace.ogg|Bafillace}} ko ace bafullatani dai ya kasance mutumin da ya fito daga riga.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,55</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,51</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,48</ref> == Misali == * Bafullacen ya cika sun fanta da burodi == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:12, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Kado (Created page with "'''Kaɗo''' {{Audio|Kado01.ogg|Audio}} dai ya kasance mutumin da ba bafullace ba ne == Misali == * Gaskiya ya iya fullatanci amma sai dai kaɗo ne * Kayi kama da bafullace sai dai kaɗo ne kai == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:12, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dan-Azumi (Created page with "'''Ɗan Azumi''' Ya kasance namijin da aka haifa a watan Ramadan == Misali == * Shin ɗan azumi yazo gidan nan kuwa * Kaga ɗan azumi kuwa == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:10, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Balaraba (Created page with "'''Balaraba''' Wannan kalmar tana nufin sunan macen da aka haifa ranar Laraba == Misali == * Wai shin balaraba tana son zuwa wajen nan kuwa * Gaskiya balaraban nan tana da mutunci == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:10, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Tasalla (Created page with "'''Tasalla''' Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ne wajen nuna matar da aka haifa ran sallah kuma matar da ta kasance mai yawan sallah == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:09, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Ta-Allah (Created page with "'''Ta-Allah''' Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ga matar da ta kasance ta kirki wanda ba ruwanta ma'ana saliha == Misali == * Gaskiya matar nan Ta-Allah ce kadu ba ta maido min da kuɗin na dana manta dashi a gurin ta == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:08, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Na-Allah (Created page with "'''Na-Allah''' Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ga mutum da ya kasance na kirki wanda ba ruwanshi ma'ana salihi == Misali == * Gaskiya mutum nan Na-Allah ne domin yana da muhimmanci sosai == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:07, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Maiwada (Created page with "'''Maiwada''' Ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa ka maidawa mutum abin sa == Misali == * Mai yasa ka ɗaukan ma Abdul abin shi gaskiya ka maidawa Abdul abin shi == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:06, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Maitama (Created page with "'''Maitama''' Ya kasance wata sarautace da ake badawa ma mutumin da ya kasance jajirtacce kuma mai ilimi da hangen nesa == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:06, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Mairiga (Created page with "'''Mairiga''' {{Audio|Mairiga.ogg|Mairiga}} Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ne ga mutumin da ya mutu == Misali == * Marigayi Malam Hamisu ya mutu ya bar tarin dukiya ma ƴaƴan sa * Gaskiya marigayin ai mutumin kirki ne == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:05, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Maigari (Created page with "'''Maigari''' {{Audio|Maigari.ogg|Maigari}} Ya kasance wani muƙami ne da sarki ke baiwa mutum domin ya rinƙa kulawa da wan nan yanki ko ƙauyen.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,49</ref> == Misali == * Maigari ya bada umurnin duk wanda yake da dabba y...")
  • 12:05, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Maidaki (Created page with "'''Maiɗaki''' {{Audio|Maidaki.ogg|Maidaki}} Ya kasance wani suna ne da ake kiran matar da aka aura dashi == Misali == * Kun samu matsala da maiɗakin ka ne dan ina yawan ƙanin ta a gida * Gaskiya maiɗakin ka taci ka yawo == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:02, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Hodar-iblis (Created page with "'''Hodar-ibilis''' Ya kasance wata hodace da ake shaka domin ayi maye.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,40</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,39</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,31</ref> == Misali == * Dama Zubairu yana shan hodar-ibilis ne * Meya faru har ya fara shan hodar-ibilis dan ai da be shan ta == Manazarta == Cat...")
  • 12:01, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Dantala (Created page with "'''Ɗantala''' Ya kasance namiji da aka haifa ranar Talata == Misali == * Ɗantala yayi haɗari * Gaskiya ɗantala ya iya bada labari == Manazarta == Category:Suna")
  • 12:01, 21 Yuli 2024 Atiku Ustaz hira gudummuwa created page Danlami (Created page with "'''Ɗanlami''' Ya kasance namiji da aka haifa ranar Alhamis == Misali == * Ɗanlami gaskiya yana da muhimmanci sosai * Yaushe ɗanlami yazo gidan nan == Manazarta == Category:Suna")
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)