Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 10:43, 20 Satumba 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa moved page https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban shafi to Ƙugiya
- 20:10, 27 Mayu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Fathu Abdullahi Mani (Created page with "Fathu Abdullahi Mni (haihuwa 1942) a Malumfashi, jihar Katsina.")
- 13:29, 5 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page hassada (Created page with "Jin zafi da kiyayyar abun ko baiwa da wani ke da ita.")
- 16:51, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page kishi (Created page with "Yanayi ne na jin zafin abun hannun wani ko wata baiwa da Allah yaiwa mutum.")
- 14:05, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Dattijantaka (Created page with "Lokacin da mutum ya tsufa")
- 14:04, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page 'yan uwantaka (Created page with "Dangantaka tsakanin mutane biyu wacce ka iya zama ta jini ko kuma abota")
- 14:01, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page balaga (Created page with "Lokaci ne da yaro ya fara zama cikakken mutum.")
- 13:59, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page yarinta (Created page with "Lokacin da ke tsakanin jarirantaka da balaga.")
- 13:57, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page jarirantaka (Created page with "Lokacin da mutum ke jariri watau karamin gaske wanda ba'a dade da haihuwarsa ba.")
- 13:53, 4 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page manyanta (Created page with "Na nufin lokacin da mutum yakai wasu shekaru na tsufa.")
- 21:43, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page rashin daidaito (Created page with "Yanayi na rashin jituwa akan wani abu === Fassara === * Turanci: Disagreement")
- 21:41, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Dacin-rai (Created page with "Yanayi na nuna rashin yalwa a fuska")
- 21:40, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page rashin jituwa (Created page with "Yanayi na rashin zaman lafiya tsakanin mutane")
- 21:35, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page kyamata (Created page with "Yanayi na kin abu matuka")
- 21:33, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Rabuwar-kai (Created page with "Yanayi na rabuwa tsakanin mutane")
- 21:31, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Tsangwama (Created page with "Yanayi na takura wa mutum ko hanashi wal-wala")
- 21:30, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page sa-in-sa (Created page with "Yanayi na musayar bakaken maganganu")
- 21:29, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page musu (Created page with "Yanayi na gardama musamman akan ra'ayoyi biyu daban daban.")
- 21:27, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page kyara (Created page with "Yanayi na addaba")
- 21:23, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page cacar-baki (Created page with "Yanayi na musayar maganganu musamman marasa dadi.")
- 07:36, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page takaddama (Created page with "Yanayi ne na musu musamman na ilimi ta hanyar kare ra'ayi da wani littafi ko abu da ya sha faruwa a zahiri.")
- 07:33, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page tada-kayar baya (Created page with "Yanayi ne na hana zaman lafiya acikin al'umma")
- 07:32, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page tada-jijiyar-wuya (Created page with "Yanayi ne musamman acikin rikici da ake daga murya da zare idanu don nuna jarumta.")
- 07:31, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page rikitarwa (Created page with "Yanayi mai wasa da hankali ko yanayi da aka kasa gane gabansa balle bayansa.")
- 07:29, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page kokuwa (Created page with "Yanayi na gwajin karfin damtse tsakanin mutane biyu musamman a wajen fadan hannu-da-hannu a fada ko wasanni")
- 07:27, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page karo (Created page with "Yanayi na hadewa gaba-da-gaba da musamman abokin gaba ko adawa a fada ko yaki.")
- 07:26, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page kai-ruwa-rana (Created page with "Yanayi na fama matuka kafin samun wani bayani ko wani abu")
- 07:25, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page kai-hannu (Created page with "Yanayi na musayar hannu musamman acikin fada ko wasanni.")
- 07:24, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Gaba-da-gaba (Created page with "Yanayi na fuskanta abu ko wani ido-da-ido.")
- 07:22, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page zubar da jini (Created page with "Yanayi na kisa ko raunana mutane ba da hakkin wani shari'a ba.")
- 07:19, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page tashin-hankali (Created page with "Yanayi ne na rashin zaman lafiya wato yanayi na fargaba da tsoro.")
- 07:18, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page tarzoma (Created page with "Yanayi ne na rikici tsakanin kungiyoyi biyu ko fiye da hakan.")
- 07:17, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page rikici (Created page with "Yanayi na rashin zaman lafiya.")
- 07:16, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page karon-batta (Created page with "Shine kacamewa da fada tsakanin abokan adawa.")
- 07:14, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page jahadi (Created page with "Fita yaki saboda wani dalili na bauta ko ibada ko kuma don wani abun duniya")
- 07:12, 2 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page gumurzu (Created page with "Yanayi ne na fama wajen samun wani abu.")
- 23:34, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page barin wuta (Created page with "Yanayi ne na harbe-harben bindigogi da sauran kayan fada.")
- 23:33, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page bata-kashi (Created page with "Yanayi ne artabu tsakanin kungiyoyi ko mutane biyu ko fiye da haka.")
- 23:31, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page artabu (Created page with "Shine gwabzawa tsakanin mutane biyu ko fiye da haka.")
- 23:26, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page azabtarwa (Created page with "Yanayi ne na cutar da mutum/mutane ta hanyar tauye masu hakkunansu")
- 23:23, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page dirar-mikiya (Created page with "Yanayi na bazato ko mamaya")
- 23:22, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page farmaki (Created page with "Yanayi ne na kai hari.")
- 23:19, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page fatattaka (Created page with "Yanayi ne na koran abu ko mutane da nufin hana su zama ko shiga wuri ko gari.")
- 23:17, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page fir'aunanci (Created page with "Yanayi ne na cutarwa mai muni da kazanta irin na dabbobi")
- 23:14, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page harbi (Created page with "Yanayi ne na sakin wani abu mai sauri da nufin cutarwa")
- 23:13, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Hari (Created page with "Na nufin farmaki zuwa ga wani wuri, gida, gari etc. da nufin kwace.")
- 23:11, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page mamaya (Created page with "hari ba tare da ankarewar dayan sashi ba.")
- 23:09, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page rashin imani (Created page with "A hausance na nufin cutarwa ba tare da wani tausayi ko wata tausasawa ba.")
- 23:08, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page rashin tausayi (Created page with "Kaddamar da abu musamman na cutarwa ba tare da tausayi ko jin kai ba.")
- 23:04, 1 Faburairu 2022 Uncle Bash007 hira gudummuwa created page Dan ta'adda (Created page with "Wanda ke ta'addanci")