Jump to content

Nakan

Daga Wiktionary

Nakan Samfuri:errorSamfuri:Category handler kalma ta wakilin suna wanda take bada labarin wanda ko nuna mamallakin wani abu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ai takalmin Nakan ne
  • Nakan ji magana a cikin bacci na

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: For you

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,94