Jump to content

Nane

Daga Wiktionary

Nane Samfuri:errorSamfuri:Category handler kalmar tana nufin kulle abu daya ko sama da haka. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta Nane tukunyar da narkakken roba
  • Zan Nane inda ya huje a kofin

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Stick,seal up

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,94
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=nane