Nasa
Appearance
Nasa Nasa (help·info) kalma ko furuci na wakilin suna wanda ke bada labarin wanda ya mallaki abu.
[1]
[2]
Misalai
[gyarawa]- Nasa ne rigar da aka tsinta.
- Nasa ba ja bane takalmun.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: His
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=nasa