Jump to content

Nasu

Daga Wiktionary

Nasu Samfuri:errorSamfuri:Category handler kalma ko furuci ta wakilin suna wanda take bada labarin wanɗanda suka mallaki abu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Nasu a ɓangaren yan majalisu yake
  • Nasu baida rami ko huji

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: theirs

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=nasu