Jump to content

Natsa

Daga Wiktionary

Natsa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Wato mutun ya samu kwanciyan hankali tare da maida hankali waje ɗaya. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Kura ta Natsa
  • ki Natsa tsaf kafin fara amsa tambayoyi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Settle

Manazarta

[gyarawa]

we

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95