Jump to content

Nau'i

Daga Wiktionary

Nau'i Samfuri:errorSamfuri:Category handler Abu mai kamance amma sun banbanta ta wasu fuska ko yanayi da dama. [1] [2]

Suna jam'i.Nau'oi ko nau'uka

Misalai

[gyarawa]
  • Nau'i biyu ne rabe raben jinsi
  • Nau'i uku na misaltawa ɗalibai na
  • Ka sayi man shampoo wanda ya dace da nau'in gashin ka.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Type,class

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=nau%27i