Nufa
Appearance
Nufa Nufa (help·info) Kalma ce mai Harshen Damo
- Nufa na nufin niyya ko ƙudurta aikata wani aiki.
- Nufa haka tana nufin tafiya zuwa wani da ake so a cimmawa.
Misalai
[gyarawa]- Ta nufa hanyar Gida
- da ya nufa ya saida motarsa
Fassara
[gyarawa]- Turanci: intend
Manazarta
[gyarawa]- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=intend
- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95