Jump to content

Nukiliya

Daga Wiktionary

Nukiliya Samfuri:errorSamfuri:Category handler ana amfani da nukiliya domin samar da wutan lantarki ko kuma domin ƙera makamai [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Duniya tana taƙardama akan aikin makamashin Nukiliya ta ƙasar farisa
  • Najeriya tana son samar da makamashin nukiliya don inganta lantarki

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Nuclear

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,96
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=nuclear