Nukura
Appearance
NukuraSamfuri:errorSamfuri:Category handler Sanya ƙafar wando ɗaya (wato ƙulla gaba da mutum ko yawan samun rashin jituwa da shi). [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Akwai nukura tsakanin ƙasashen biyu
- ƙungiyoyin kwallon Kaduna akwai Nukura
Fassara
[gyarawa]- Turanci:Hostility
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,96
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=hostility