Jump to content

Nukus

Daga Wiktionary

Nuƙus Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin waje mai danshi sosai. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • dakin yayi nuƙus dayawa
  • bana iya bacci a waje mai nuƙus

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: dampness

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,96
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=dampness