Nuna
Appearance
Nuna Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalma ce mai Harshen Damo
- Nuna na daukan ma'anar ka gwadawa mutun abu da ido ya gani.
- Nuna har wa yau na nufin na abinci ko 'ya'yan itatuwa da ya kai a aci.
Misalai
[gyarawa]- Na nuna wa A'isha wasiƙar.
- Bai dace a nuna hotunan batsa a tashar ba.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Show,ripen
Manazarta
[gyarawa]aww
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=nuna
- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,96