Jump to content

OTP

Daga Wiktionary

Sunan Kalma

[gyarawa]

OTP

Bayani

[gyarawa]

OTP wata gajeriyar kalma ce da ake amfani da ita wajen furta kalmar One Time Password

Furici

[gyarawa]

OTP

Fassara

[gyarawa]

Hausa: Kalmar sirri ta lokaci ɗaya

Turanci: One Time Password

Misalai

[gyarawa]
  • Facebook sun tura wa Musa OTP ta lambar layin sa