Jump to content

POV

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Sunan Kalma

[gyarawa]

POV

Ma'ana

[gyarawa]

POV Wata gajeriyar kalmar ce da ake amfani da ita wajen furta kalmar da turanci Point Of View.

Fassara

[gyarawa]

Turanci : Point Of View

Hausa : Ra'ayi/Hangen nesa

Misalai

[gyarawa]
  • Ra'ayi na shi ne yin kyauta ba tare da wanda naba ya san ni na bashi ba.

Manazarta

[gyarawa]