Jump to content

Raggo

Daga Wiktionary

Raggo About this soundRaggo  shine mutum malalaci ko mara kokari. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu raggo ne baya iya aikin komai
  • Tanbu raggo ne matuka

Karin Magana

[gyarawa]
  • Himma bata ga raggo

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,98