Rigima

Daga Wiktionary

RigimaAbout this soundRigima  (English: Dispute) Yana nufin rashin jituwa da fahimtar juna tsakanin mutane biyu ko fiye da haka akan wani abu, aiki, hali ko yanayi.

Misalai[gyarawa]

  • Rigima tsakanin makiyaya da manoma
  • Zaidu baya rigima da kowa
  • Dan Audu akwai rigima

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Despute,Conflict

Manazarta[gyarawa]

[1]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,50