Sãbo
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Sifa
[gyarawa]Sãbo yana nufin dabi'a na sabo da wani abu, ko aikata abu lokaci bayan lokaci.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (english):Familiarity
- Larabci:ألفة
Misali
[gyarawa]- Musa ya saba da cin abinci da sassafe
Karin Magana
[gyarawa]- Sabo turken wawa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Musa Ahmad:Ƙamus na Turanci zuwa Hausa:ISBN 9789781691157 P 16