Jump to content

Sharholiya

Daga Wiktionary

Sharholiya About this soundSharholiya  salon rayuwa ce wacce wasu Tsirarun mutane suke yi ta hanyar nuna jin daɗi da morewa.

Misali

[gyarawa]
  • Naci ɓalla-kwabo, yau da sharholiya