Shelkwata

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Shelƙwata Wato babban wuri jigo na duk rassa na ma'aikatu. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Shelkƙatan sojin najeriya dake Abuja
  • Ta ziyarci shelƴwatan Amurka
  • Fassara turanci: Headquarters

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,80
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,122