Takunkumi

Daga Wiktionary

TakunkumiAbout this soundTakunkumi  wani abu ne da ake amfani da shi wajen toshe baki da hanci saboda ƙura ko tari ko iska ko kuma dukkan wata cuta ko dalili. Takunkumi An tanajeshi me Don sawa dabbobi Don gudun sugi barna abunda aka shuka.[1][2]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.76. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,88