Tattasai

Daga Wiktionary
Tattasai ja da kore

TattasaiAbout this soundTattasai  Sinadarin kayan lambune mai launin ja da kuma kore, Wanda ake amfani da shi wajen yin miya, yana da yaji kaɗan bai kai attarugu ba,yana da kamshi sosai. wasu Hausawan sukan Kiran shi da Tugande.[1]

Suna jam'i. Tattasai

Misalai[gyarawa]

  • Nasa tattasai a miyan kuka saboda banso tayi yaji.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:ƙamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,126