Tirjiya

Daga Wiktionary

TirjiyaAbout this soundTirjiya  na nufin yanayin da mutum yake ƙin yarda da halin ko kuma wani al'amari da ya tsinci kansa.[1][2]

Misali: Mutumin da ƴan sanda suka kama ya cika tirjiya.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: resistance

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.64. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57