Jump to content

Toho

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Toho a shuka

Toho About this soundToho  Wato fure dake fita a tsirrai har yazama ganye. ya'ya ko rassa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Bishiyan gwanda tayi toho.
  • Toho a cikin mangwaro.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,32