Tsaraba

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Tsaraba Wato ɗan abu da matafiya suke dawowa dashi, suyi kyauta ga yan uwa da abokai. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Baba kawo mana tsaraban gurasa daa Kano
  • Gwaggo tayi tsaraban Goro
  • Fassara turanci: Memento

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,169