Tsintsiya

Daga Wiktionary

TsintsiyaAbout this soundTsintsiya  Abune da ake amfani dashi wajen shara

Suna jam'i. Tsintsiyoye

Misalai[gyarawa]

  • ɗakinnan yayi datti ɗauko tsintsiya muyi shara.
  • mamammu tasamo tsintsiyoyi domin sharan tsakar gida.

ENGLISH[gyarawa]

Broom