Jump to content

Tsuga

Daga Wiktionary

Bayani

[gyarawa]

Tsuga Kalmar tana nufin watse abu mai adadi da yawa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana Tsuga ruwan sama
  • Kin Tsuga ruwa a abincin

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,126