Tsuntsu

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Tsuntsu Dai wani dabba ne da yake tashi san nan ya kasu kashi kashi sunan shi kuma da Turanci bird Jam'insu a Hausan ce Shi ne Tsuntsaye