User talk:Em-mustapha

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Maraba! Da zuwa shafi tattaunawa na. Ta yaya zan taimake ka? M-Mustapha ina bukatar taimakwon ka. Domin sanin yadda zan yi editing a cikin wannan Sashi na Wikitionary? Daga: M Bash Ne

Ba damuwa M Bash Ne zan samu lokaci inyi maka bayani game da yadda ake editing sosai.. M-Mustapha (talk) 14:52, 16 Afirilu 2021 (UTC)[reply]

Ok Nagode sosai M-Mustapha allah ya kara daukaka da basira Ameen. M Bash Ne M Bash Ne (talk) 15:08, 16 Afirilu 2021 (UTC)[reply]