Waƙafi-mai-ruwa (;) Alama ce ta gajeruwar dakatawa. Ana ɗiga ta a tsakanin jimloli biyu masu kama da juna waɗanda kuma kalma ta biyun ke zama abokiyar burmin ta ɗayan.[1]