Wuya

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman wauya ya samo asali ne daga kalman hausa wahala

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Wuya na nufin abu mai wahala ko tauri. Abu mara sauki.[1]

Kishiya[gyarawa]

  • sauki

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): hard, difficult
  • Faransanci (French): dur
  • Larabci (Arabic): saeb - صعب

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 130. ISBN 9789781601157.