Jump to content

Yanka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Yanka na nufin Tsaga ko Gagara wani abu mai kaifi a wani abu.

Kalmomin masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Yankan naman ƙanana ne
  • Sun yanka raken da wuka
  • An yanka rago ranar Sallah