Yar-malan
Appearance
Yar-malan itace wadda ta fito daga gidan malamai.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Ke fah ƴar malam ce taƙi halin malaman don sheƙe ayar ki kawai kike yi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34