Jump to content

Yar-talaka

Daga Wiktionary

Yar-talaka itace wanda ta taso gidan da basu da komai.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Kai yanzu sai ka auri ƴar takawa
  • Gwara na aura ƴar talakawa da in aura ƴar masu kudi
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34