Jump to content

Yar-talla

Daga Wiktionary

Yar-talla itace maccen da ake ɗaura mata kaya domin taje ta sayar da su.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Gaskiya larai tausayin ta nake ji domin talla ake ɗaura mata a wannan shekarun nata
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34