Yashi

Daga Wiktionary

Yashi Template:errorTemplate:Category handler Ma'ana ƙasa, ana ɗiboshine daga cikin ruwa wasu kuma acikin kwata wanda idan anyi ruwan sama yake zuwa kwata yataru sai a kwasa, yashi yakasu kashi kashi da dama akwai yashi mai laushi, mai haƙori, yaska.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Wannan yashin bayada laushi bazeyi daɗin aikiba.
  • Muhammad ya sauke yashi mai haƙori.

FASSARA[gyarawa]

  • Turanci: sand.
  • Larabci: رمل

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.154. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157