Jump to content

Yekuwa

Daga Wiktionary
yan zanga zanga suna yekuwa

Yekuwa dai ya kasance wani Kalmace da take nufin ihu domin mutane su kawo ma sauki ko Kuma zaka sanar da wani abu musamman Mutanen dan da sarki ke aiken su domin su sanar da muhimmin abu[1]

Misali

[gyarawa]
  • Yekuwa jama'a sarki ya aiko mu yace mu sanar daku cewa za'a fara riga kafi kyauta

Manazarta

[gyarawa]