Zuciya

Daga Wiktionary
Zuciyar mutum a yayinda ake binciken gawa

ZuciyaAbout this soundZuciya  kalmace ta hausa da ke nufin sashen jikin mutum dake watsa jini ga dukkan sauran sassan jiki. Zuciya ta kunshi nama da kuma jini, a wasu lokutan kuma akanyi amfani dashi wajen nuni ga fushin mutum.[1][2]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.81. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,81