daji

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

Ganin gida kare ya kan zagi kura amma ba a daji ba.

Kome nisan daji, da gari gabansa.

Tsoro na daji, kunya ta gida.

Translations[gyarawa]

English: Forest