Jump to content

Fuka

Daga Wiktionary
(an turo daga fuka)

Fuka Wani irin cuta na ɗaukewar numfashi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mai ciwon fuka na bukatar shaƙan iska.
  • Tanko na fama da ciwon fuka.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,10