Jump to content

Gajimare

Daga Wiktionary
(an turo daga gajimare)
Samaniya da samuwar gajimare
Samaniya da samuwar gajimare

GajimareAbout this sound Gajimare  farin iskan dake sararin samaniya.

Misalai

[gyarawa]
  • Gajimare ya kulle garin Kaduna.
  • Duk shekara ana gajimare a Arewacin najeriya.
  • Da kaga gajimare yayi duhu to ruwa za'ayi.