ganda

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ganda itace babbakakken fatan dabbobi.

Misali[gyarawa]

  • Halima tadafa ganda.
  • Gamda da romo.