gida

Daga Wiktionary
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Karin magana[gyarawa]

Ganin gida kare ya kan zagi kura amma ba a daji ba.

Sabo da karen gidanka ka kan ga karen gidan wani.

Tsoro na daji, kunya ta gida.