hadari

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hadari:-hadari na nufin bakim gajimare a sararin samaniya wanda ke samuwa lokacin damuna a dalilin zafin rana mai kutse da iska mai kadawa.

Hadari da daddare gami da tsawa da walkiya