Jump to content

injiniya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Injiniya shine mutumin da yake aiki da fasaha ta hanyar ƙere-ƙere ta zamani. Injiniya ya kasu Kashi-Kashi manyan sune kamar haka:

  1. injiniyan lantarki (electrical engineer)
  2. bakaniken injiniya (mechanical engineer)
  3. injiniyan gine-gine (civil engineer)
  4. injiniyan masana'antu (industrial engineer)
  5. injiniyan sinadarai (chemical engineer)

Misali

[gyarawa]
  • Kullum injiniyoyi sai sunkawo sabon tsari anan.
  • Injiniya ya bada sabon aiki.
  • Zan kaiki nanda minti ɗaya gun injiniya.

fassara

  • Turanci: engineer
  • Larabci: المهندس