kuɗi

Daga Wiktionary
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Proverbs[gyarawa]

Ana wahala neman aure ba kuɗi.

Maganin mace kuɗi: in kuɗi sun ƙare, mace ta gudu.

Ranar tsafi bunsuru ke kuɗi.