kunya

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

Da abin kunya gara mutuwa.

Ina ruwan makafo da kunya?

Sai baki ya ci ido kan ji kunya.

Tsoro na daji, kunya ta gida.