Jump to content

kyalkyali

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

siffatau

[gyarawa]

kyalkyali wata kalmace wacce take kuma nufin abubuwa masu daukan ido sabi da kyawunsu. kalman na nufin glittering, flashy a harshen turanci

Misali

[gyarawa]
  • Zinayi yana da kyalkyali